rachelua_ha_isa_tn_l3/59/17.txt

6 lines
386 B
Plaintext

[
{
"title": "Yasa ayyukan adalci su zamar masa sulke da ƙwalƙwalin ceto a kansa. Ya suturta kansa da rigunan ɗaukar fansa ya yafa himma ya zama alkyabbarsa",
"body": "\"sulken kirji,\" \"hular kwano,\" \"tufafi,\" da \"mayafi\" tufafi ne na yaƙi da faɗa. Ishaya ya bayyana\nYahweh kamar yadda ya ɗora waɗannan don horon mutanensa. (Duba: figs_metaphor da figs_simile)"
}
]