rachelua_ha_isa_tn_l3/59/05.txt

14 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Suna ƙyanƙyashe ƙwayayen maciji",
"body": "Kwai na maciji mai dafi ya faxi cikin macizai masu haɗari. \"Macizai masu dafi\" suna wakiltar\nmuguntar da mutane ke aikatawa wanda ke cutar da shi da ƙari. AT: \"Suna yin\nmugunta da ke yaɗuwa don ƙara mugunta\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Duk wanda ya ci daga ƙwansu zai mutu, kuma idan aka fasa ƙwan, zai ƙyanƙyashe maciji mai dafi",
"body": "Cin kwai mai guba zai kashe wanda ya ci shi kuma yana wakiltar halakar kai. Karya kwan ya\nbaiwa matashi maciji mai guba ƙyanƙyashewa kuma yana wakiltar yaɗuwar barna. AT: \"Ayyukan da suke yi zai lalata su kuma zai yada lalata ga wasu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Sãƙarsu ba za a iya yin tufafi da su ba, kuma ba za su iya rufe kansu da ayyukansu ba",
"body": "Wannan yana nufin ba za a iya rufewa da ɓoye ayyukansu na zunubi ba, kamar yadda yanar\ngizo ba za ta iya zama sutura da rufe wani ba. AT: \"Za a fallasa munanan\nayyukansu a matsayin marasa amfani\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]