rachelua_ha_isa_tn_l3/37/31.txt

18 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "gidan Yahuda",
"body": "Anan “gidan” Yahuda yana nufin zuriyarsa. AT: \"zuriyar Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "suka tsira za su sake kafuwa su haifi 'ya'ya",
"body": "Wannan yana magana ne game da mutanen Yahuda sun zama masu ni'ima kamar dai shukeshuke\nne waɗanda za su yi jijiya kuma su ba da 'ya'ya. AT: \"zai yi nasara kamar shukar da ta yi jijiya kuma ta ba da 'ya'ya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Domin daga Yerusalem ringin za su fito; daga Dutsen Sihiyona waɗanda suka tsira za su zo",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani da su tare don ƙarfafa\nragowar mutanen da za su rayu. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Himmar Yahweh mai runduna zai yi wannan",
"body": "Wannan yana magana ne akan Yahweh yana yin wani abu saboda himmarsa kamar dai\n\"himmar sa\" da gaske tana aikata aikin. AT: \"Saboda kishinsa, Yahweh Mai\nRunduna zai yi wannan\" ko \"Yahweh na runduna zai yi hakan saboda kishinsa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]