rachelua_ha_isa_tn_l3/37/26.txt

14 lines
1009 B
Plaintext

[
{
"title": "Kana nan ne domin ka mai da birane gagara-shiga zuwa tulin kango",
"body": "Yahweh ya yi niyya ga sojojin Sennakerib su hallaka biranen da suka hallakar. Ana iya bayyana\nwannan a sarari. AT: \"Na tsara cewa sojojinku za su rusa biranen kuma su sa su\nzama tulin tarin abubuwa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Yanzu ne nake cikawa",
"body": "Karin maganar \"kawo wani abu ya wuce\" na nufin haifar da takamaiman abu ya faru. AT: \"Ina sa shi ya faru\" ko \"Ina sa waɗannan abubuwan su faru\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Sun zama tsire-tsire a gona, ɗanyar ciyawa, ciyawar dake kan rufi ko a fili, kafin iskar gabas",
"body": "Wannan yana magana ne game da raunin birane da rauni a gaban sojojin Asiriyawa ta hanyar\nkwatanta biranen da ciyawa. AT: \"Garuruwa suna da rauni kamar ciyawar da ke\ncikin filaye a gaban rundunoninku. Suna da rauni kamar ciyawar da ke tsirowa a saman rufin\ngidaje kuma iska mai zafi ta gabas ta ƙone ta\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]