rachelua_ha_isa_tn_l3/37/19.txt

10 lines
381 B
Plaintext

[
{
"title": "domin su ba alloli ba ne amma ayyukan hannunwan mutane ne",
"body": "Wannan yana jaddada cewa mutane sun yi waɗannan gumaka da hannayensu don haka basu\nda daraja. AT: \"saboda sun kasance gumakan ƙarya waɗanda mutane suka yi da\nitace da dutse\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka cece mu daga ikonsa",
"body": "\"daga ikon sarkin Asiriya\""
}
]