rachelua_ha_isa_tn_l3/37/08.txt

10 lines
630 B
Plaintext

[
{
"title": "Tirhaka sarkin Kush da Masar sun haɗu domin su yi yaƙi da shi",
"body": "\"Tirhaka\" sunan mutum ne. Ya tattara rundunarsa don su kasance a shirye su yi yaƙi.\nCikakkiyar ma'anar wannan bayanin za a iya bayyana a sarari. AT: \"Tirhaka\nsarkin Kush da Masar sun tattara rundunarsa\" (Duba: translate_names da figs_explicit)"
},
{
"title": "Yerusalem ba zata faɗa hannun sarkin Asiriya ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Kalmar \"hannu\" tana nufin ikon soja na sarki. AT: \"Sarkin Asiriya da rundunarsa ba za su ci ku a Yerusalem ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
}
]