rachelua_ha_isa_tn_l3/35/05.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wadannan ayoyin sun fara bayanin makomar daukaka ga mutanen Allah."
},
{
"title": "Sa'an nan idanun makafi za su gani",
"body": "\"Makaho\" yana nufin mutanen da suke makafi. Ana kiransu da “idanunsu” don jaddada\nwarkaswar su. AT: \"makafi zasu gani\" (Duba: figs_nominaladj da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Sa'an nan gurgu zai yi tsalle kamar barewa",
"body": "Barewa na iya yin tsalle nesa da nesa. Yin tsalle kamar barewa babban ƙari ne saboda iya\nmotsi cikin sauri da sauƙi. AT: \"gurgu ne zai yi tsalle\" (Duba: figs_simile da figs_hyperbole)"
},
{
"title": "koguna kuma cikin jeji",
"body": "Ana iya samar da fi'ilin da aka fahimta. AT: \"koramu za su gudana a cikin jeji\"\n(Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "ƙasa mai ƙishin ruwa kuma zata zama maɓuɓɓugar ruwa",
"body": "Wannan yana nufin cewa maɓuɓɓugan ruwa zasu bayyana a cikin sandararriyar ƙasa.\nCikakkiyar ma'anar wannan bayanin za a iya bayyana a sarari. AT: \"maɓuɓɓugan\nruwa za su bayyana a cikin ƙasa mai ƙishi\" (Duba: figs_explicit)"
}
]