14 lines
770 B
Plaintext
14 lines
770 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Wanda ya rusuna ƙasa",
|
||
"body": "Wannan yana nufin mutanen Isra’ilawa waɗanda bayin Babila ne. Wannan jumlar tana bayanin\nyadda suke aiki. AT: \"Bawan\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ko ya rasa gurasa ba",
|
||
"body": "Anan “gurasa” tana wakiltar abinci ne gaba ɗaya. Ana iya rubuta wannan ta hanya mai kyau.\nAT: \"kuma ba zai zama ba tare da abinci ba\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "wanda ke motsa teku",
|
||
"body": "Wannan yana magana ne game da Yahweh yana sa teku ta motsa kuma raƙuman ruwa su tashi\nkuma su faɗi kamar yana motsa teku kamar yadda mutum ke motsa abubuwan kwano da\nbabban cokali. AT: \"wanda ya sa tekun ya girgiza\" ko \"wanda ya sa tekun ke\nmotsawa sama da kasa\" (Duba: figs_metaphor)"
|
||
}
|
||
] |