rachelua_ha_isa_tn_l3/45/22.txt

14 lines
676 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku juyo gare ni ku sami ceto",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ka juyo gare ni zan cece ka\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ku dukkan ƙarshen duniya",
"body": "Anan wannan jumlar tana wakiltar mutanen da suke rayuwa a \"iyakokin duniya.\" AT: \"ku da ke rayuwa a mafi nisa a duniya\" ko \"dukkan ku da kuke rayuwa a duniya\" (Duba: figs_metaphor da figs_merism)"
},
{
"title": "A gare ni kowacce gwiwa zata durƙusa kuma kowanne harshe za ya rantse",
"body": "Kalmomin \"gwiwa\" da \"harshe\" suna wakiltar mutane. AT: \"Kowane mutum zai\ndurƙusa a gabana, kuma kowa zai rantse\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]