rachelua_ha_isa_tn_l3/45/13.txt

14 lines
525 B
Plaintext

[
{
"title": "Na motsa Sairus cikin adalci",
"body": "Anan kalmar \"adalci\" tana nufin aiki mai kyau. Zai yiwu ma'anoni su ne 1) cewa Yahweh ya\nzuga Sairus don yin abin da ya dace ko 2) cewa Yahweh daidai ne ya iza Sairus."
},
{
"title": "zan miƙar da tafarkunsa dukka",
"body": "Yahweh yayi magana akan kawar da cikas da sa Cyrus ya yi nasara kamar yana daidaita\nhanyoyin da Cyrus yake tafiya a kansu. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Zai gina birnina",
"body": "Wannan yana nufin Yerusalem."
}
]