rachelua_ha_isa_tn_l3/41/25.txt

14 lines
581 B
Plaintext

[
{
"title": "Na ta da wani daga arewa",
"body": "Yahweh yayi maganar nada mutum kamar ya tayar da mutumin. AT: \"Na nada\nguda ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "shi wanda ya yi kira bisa sunana",
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) cewa wannan mutumin ya roƙi Yahweh don nasararsa ko 2) cewa\nwannan mutumin yana bauta wa Yahweh."
},
{
"title": "Babu ɗayansu da ya yi dokar haka, i, ba kuwa wanda ya ji kuna faɗar wani abu",
"body": "\"Lallai, babu wani daga gumaka da ya hukunta shi. Lallai, ba wanda ya ji ku gumakan suna\nfaɗin wani abu\""
}
]