14 lines
741 B
Plaintext
14 lines
741 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Ƙasar tana makoki",
|
|
"body": "Wannan yana maganar ƙasar ta bushe kamar dai mutum ne yake makoki. AT:\n\"ƙasar ta bushe kuma shuke-shuke nata bushewa\" (Duba: figs_personification)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kunyata ta kuma yi yaushi",
|
|
"body": "Anan \"Lebanon\" tana wakiltar bishiyar Lebanon. Wannan yana magana ne akan bishiyoyi suna\nbushewa kuma suna ruɓewa kamar suna mutumin da yake jin kunya. Madadin fassara:\n\"Itatuwan Lebanon suna bushewa kuma suna lalacewa\" (Duba:"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Bashan kuma da Karmel sun kakkaɓe ganyayensu",
|
|
"body": "Anan Bashan da Karmel suna wakiltar bishiyoyin su. AT: \"babu sauran ganye\nakan bishiyun a cikin Bashan da Karmel\" (Duba: figs_personification da figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |