14 lines
561 B
Plaintext
14 lines
561 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Ku saurareni",
|
||
"body": "Anan “ni” yana nufin Yahweh."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "waɗanda nake ɗauke daku tun kafin a haifeku",
|
||
"body": "Yahweh yayi magana akan taimako da ceton Isra’ilawa kamar yana ɗauke da su. Ana iya\nbayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wanda na ɗauka\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Har zuwa tsufanku Ni ne shi, kuma zan ɗaukeku har sai gashinku ya zama furfura",
|
||
"body": "Yahweh yayi maganar al'ummar Isra'ila sun tsufa sosai kamar sun tsufa tsohuwa. (Duba: figs_metaphor)"
|
||
}
|
||
] |