rachelua_ha_isa_tn_l3/45/16.txt

10 lines
531 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkansu za su kunyata su wulaƙanta tare",
"body": "Kalmomin \"kunya\" da \"ƙasƙantattu\" ma'anarsu abu guda ɗaya kuma suna nanata ƙarfin kunya.\nAna iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Abubuwan bautarsu za su bar su\nduka suna jin kunya gaba ɗaya\" (Duba: figs_doublet da figs_activepassive)"
},
{
"title": "za su yi tafiya cikin ƙasƙanci",
"body": "Rayuwa cikin ci gaba da kaskanci ana maganarsa kamar tana tafiya cikin kaskanci. AT: \"za a ci gaba da wulakanta\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]