rachelua_ha_isa_tn_l3/45/12.txt

10 lines
328 B
Plaintext

[
{
"title": "Hannuwana ne suka",
"body": "Anan kalmar \"hannaye\" tana wakiltar Yahweh. AT: \"Ni ne na\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "shimfiɗa sammai",
"body": "Yahweh yayi magana akan halittar sammai kamar suna yarn da ya shimfida. Duba yadda kuka\nfassara irin wannan magana a cikin Ishaya 42: 5."
}
]