rachelua_ha_isa_tn_l3/55/10.txt

10 lines
502 B
Plaintext

[
{
"title": "haka nan ne maganata wadda ta fito daga bakina ",
"body": "Anan kalmar \"bakin\" tana wakiltar Yahweh ne da kansa. AT: \"kalmar da na faɗi\"\n(Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ba za ta komo gare ni a banza ba",
"body": "Anan bayanin kalmar komawa ga Yahweh yana nufin cewa ta kammala aikin da Yahweh ya\naike ta ta kammala. Cewa ba za ta dawo \"wofi ba\" yana nufin cewa ba za ta kasa cika aikinta\nba. AT: \"ba zai kasa kammala aikinsa ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]