rachelua_ha_isa_tn_l3/55/03.txt

10 lines
373 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku juyo da kunnuwanku",
"body": "Ana maganar sauraro ko kula da wani kamar ana juya kunnen mutum ne ga wani. AT: \"Kula\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "na sashi a matsayin",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan yana nufin abin da Yahweh ya yi wa sarki Dauda a da\nko 2) yana nufin abin da Allah zai yi ta ɗayan zuriyar Dauda."
}
]