rachelua_ha_isa_tn_l3/49/01.txt

14 lines
735 B
Plaintext

[
{
"title": "a maida bakina kamar takobi mai kaifi",
"body": "Anan kalmar \"bakin\" tana wakiltar kalmomin da yake fada. An kwatanta kalmominsa da takobi\nmai kaifi don jaddada cewa za su yi tasiri. AT: \"Ya sanya maganata tayi tasiri\nkamar takobi mai kaifi\" (Duba: figs_metonymy da figs_simile)"
},
{
"title": "ya ɓoye ni a inuwar hannunsa",
"body": "Ana magana game da Yahweh yana kare bawansa kuma ya ɓoye manufarsa kamar hannun\nYahweh ya rufe inuwa a kansa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya maida ni gogaggiyar kibiya; a cikin kwarinsa ya ɓoye ni",
"body": "Bawan Yahweh yana iya aiwatar da ƙudurin Yahweh yadda yakamata ana maganarsa kamar\nbawan mai kaifi ne, sabo ne. (Duba: figs_metaphor)"
}
]