rachelua_ha_isa_tn_l3/43/12.txt

10 lines
623 B
Plaintext

[
{
"title": "babu wanda za ya ceci wani daga hannuna",
"body": "Anan kalmar “hannu” tana wakiltar ikon Yahweh. AT: \"babu wanda zai iya ceton\nkowa daga hannuna\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wane ne za ya canza?",
"body": "Yahweh yayi amfani da wannan tambayar yana cewa babu wanda zai iya juya hannunsa. Ana\niya fassara shi azaman bayani. Juyawa baya yayi yana wakiltar dakatar dashi daga yin wani\nabu. Duba yadda kuka fassara makamancin kalmar a cikin Ishaya 14:27.\nAT: \"babu wanda zai iya mayar da ita.\" ko \"ba wanda zai iya dakatar da ni.\"\n(Duba: figs_rquestion da figs_metaphor)"
}
]