14 lines
663 B
Plaintext
14 lines
663 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Me yasa kuka ce,Yakubu, kuma kuka ce, Isra'ila",
|
|
"body": "Wadannan kalmomin guda biyu duk suna nufin mutanen Isra'ila. AT: \"Me yasa\nkuke ce, ya jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_doublet)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Hanya ta a ɓoye take daga Yahweh",
|
|
"body": "Ba a ambaci Yahweh ba tare da sanin abin da ya same su ba kamar Yahweh bai ga hanyar da\nsuke tafiya ba. AT: \"Yahweh bai san abin da ya faru da ni ba\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kuma Allahna bai damu da baratarwata ba",
|
|
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Allahna ba ya damuwa da wasu da ke zaluntata\" ko kuma 2)\n\"Allahna bai damu da ya bi da ni dai-dai ba.\""
|
|
}
|
|
] |