rachelua_ha_isa_tn_l3/40/15.txt

14 lines
544 B
Plaintext

[
{
"title": "digon ruwa a bokiti",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) ɗigon ruwa wanda ya faɗo cikin guga ko 2) ɗigon ruwa da yake\nɗiga daga guga."
},
{
"title": "kuma suna kama da ƙura a sikeli",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh yana kallon su kamar ƙura\na kan ma'auni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "an ɗauke su ba a bakin komai bane a gare shi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"yana kallon su a matsayin ba komai\"\n(Duba: figs_activepassive)"
}
]