rachelua_ha_isa_tn_l3/40/13.txt

14 lines
885 B
Plaintext

[
{
"title": "Akwai wanda zai iya fahimtar tunanin Yahweh, ",
"body": "Anan kalmar \"hankali\" bawai tana nufin tunanin Yahweh bane kawai, amma har da sha'awar sa\nda kuma motsawar sa."
},
{
"title": "ko ya ba shi umarni a matsayin mashawarcinsa?",
"body": "Wannan tambayar ta zance tana jiran amsar mara kyau kuma tana jaddada cewa babu wanda\nya taɓa yin hakan. AT: \"Bai taɓa karɓar umarni daga kowa ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Daga wurin wa ya taɓa karɓar umarni? Wane ne ya koya masa yadda zai yi abubuwa, ya kuma koya masa sani, ko ya nuna masa hanyar fahimta?",
"body": "Wannan tambayar ta tsammani amsar mara kyau kuma tana jaddada cewa babu wanda\nya taɓa yin waɗannan abubuwa. AT: \"Ba wanda ya koya masa sahihiyar hanyar\nyin abubuwa. Ba wanda ya koya masa ilimi. Ba wanda ya nuna masa hanyar fahimta.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]