rachelua_ha_isa_tn_l3/28/13.txt

10 lines
545 B
Plaintext

[
{
"title": "doka bisa doka, doka bisa doka; ka'ida bisa ka'ida, ka'ida bisa ka'ida; nan ɗan kaɗan",
"body": "Waɗannan su ne kalmomin da mashaya firistoci da annabawa suka kasance suna sukar yadda\nIshaya yake koya musu. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 28:10."
},
{
"title": "domin su tafi da baya su faɗi, a karya su, a sa masu tarko, a kama",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"domin sojojin Asiriya su zo su\nfatattake su kuma su kama su a matsayin fursunoni\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]