rachelua_ha_isa_tn_l3/28/01.txt

14 lines
599 B
Plaintext

[
{
"title": "inda ruwan inabi ya rinjayi wasu",
"body": "\"waɗanda suka bugu da giya\""
},
{
"title": "Ubangiji yana aiko da wani babba, kuma ƙaƙƙarfa",
"body": "Anan \"ɗaya\" yana nufin sarki mai ƙarfi wanda shima yake wakiltar rundunarsa mai ƙarfi.\nAT: \"Ubangiji ya aiko sarki tare da rundunarsa mai ƙarfi\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "zai jefar da kowanne rawanin fure a ƙasa",
"body": "Ana magana da sarki da rundunarsa mai ƙarfi da ke hallaka mutanen Samariya da birni kamar\ndai sarki zai jefar da gwal ɗin mutane a ƙasa. (Duba: figs_metaphor)"
}
]