rachelua_ha_isa_tn_l3/24/17.txt

14 lines
819 B
Plaintext

[
{
"title": "Razana, da rami da tarko suna kanku, mazaunan duniya",
"body": "\"Ku mutanen duniya za ku fuskanci firgita, rami, da tarko\""
},
{
"title": "Tagogin sama za su buɗe",
"body": "Wannan yana magana ne game da yawan ruwan sama da ke zubowa daga sama kamar\nJehovah ya buɗe taga a cikin sama ya bar ruwan ya zubo. AT: \"Sama za ta tsage\nkuma ambaliyar ruwa za ta faɗi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "tussan duniya kuma za su girgiza",
"body": "Kalmar \"tushe\" a al'adance tana nufin tsarin dutse wanda ke ba da goyan baya ga gini daga\nƙasa. Anan ya bayyana wani irin tsari wanda akayi tunanin zai tallafawa kuma ya rike duniya a\nmatsayin. Ishaya yace hatta tsarin da zai rike duniya zai girgiza. AT: \"ƙasa za ta\ngirgiza ƙwarai\" ko \"za a yi mummunan girgizar ƙasa\""
}
]