rachelua_ha_isa_tn_l3/24/06.txt

10 lines
431 B
Plaintext

[
{
"title": "la'ana ta cinye duniya",
"body": "Yahweh yana la'anar duniya da hallakar da ita ana magana ne kamar la'ana ce ko dai dabbar\ndaji da ke cin duniya gaba ɗaya ko kuma wata wuta da ta ƙone duniya gaba ɗaya. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Mazauna duniya sun ƙone",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai bayyana cewa mutane\nsuna da laifi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]