rachelua_ha_isa_tn_l3/13/21.txt

10 lines
624 B
Plaintext

[
{
"title": "diloli kuma a cikin fadodinsu masu kyau",
"body": "An fahimci kalmomin \"za su yi kuka\". AT: \"jackal za su yi kuka a cikin kyawawan\nfadoji\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Lokacinta ya kusa, kwanakinta kuma ba za a jinkirtasu ba",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. \"Lokacinta\" da \"kwanakinta\" duka suna nuni\nga lokacin da Allah ya zaɓa domin a halaka Babila. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Lokacin da duk wannan zai faru ga mutanen Babila ya kusa, kuma babu abin\nda zai dakatar da shi\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
}
]