rachelua_ha_isa_tn_l3/13/13.txt

10 lines
576 B
Plaintext

[
{
"title": "Kamar barewar da aka farauto ko tumakin da ba su da makiyayi",
"body": "Ubangiji yana maganar mutanen Isra'ila marasa tsaro kamar barewa ko tunkiyar da mafarauta\nko dabbobin daji ke bi. AT: \"Kamar barewar da ke gudu da sauri lokacin da\nmutane ke farautar su, kuma kamar tumakin da ba su da makiyayi da ke gudu daga namun daji\"\n(Duba: translate_names da figs_simile)"
},
{
"title": "tumakin da ba su da makiyayi",
"body": "Tumakin da ba su da makiyayi ba su da wanda zai kāre su daga dabbobin daji da za su kawo\nmusu hari kuma su kashe su."
}
]