rachelua_ha_isa_tn_l3/13/06.txt

14 lines
847 B
Plaintext

[
{
"title": "gama ranar Ubangiji ta kusa",
"body": "Wani abu da yake shirin faruwa ba da daɗewa ba ana maganarsa kamar yana zuwa kusa.\nAT: \"ranar Yahweh zata zo ba da daɗewa ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zata zo da hallakrwa daga Mai iko",
"body": "Kalmar \"shi\" tana nufin ranar Yahweh. \"Ya zo tare da hallaka\" yana nufin halakar za ta faru a\nwannan ranar. \"Hallaka daga Maɗaukaki\" yana nufin cewa Madaukaki zai hallaka su. AT: \"a wannan ranar, Allah Maɗaukaki zai hallaka su\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "zafi da baƙinciki za su kama su",
"body": "Ba zato ba tsammani mutane suna jin mummunan zafi da baƙin ciki kamar ana jin zafin da\nbaƙin cikin mutanen da ke kama su. AT: \"ba zato ba tsammani za su ji\nmummunan zafi da azaba\" (Duba: figs_personification)"
}
]