14 lines
587 B
Plaintext
14 lines
587 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "reshen shuka ta ",
|
||
"body": "Yahweh yana kwatanta mutane da ƙananan harbe-harbe waɗanda suke zuwa wanda ya dasa\nkamar dai shi mai kula da lambu ne. Yahweh ya sanya mutanensa a cikin ƙasar Isra’ila. Hakan\nyana ba mutane fata. (Duba: figs_metaphor)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "da aikin hanuwana",
|
||
"body": "Yahweh yana kwatanta Isra'ilawa da wani abu da gwanintarsa ta aikin hannu. (Duba: figs_metaphor)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "domin a ɗaukaka Ni",
|
||
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"domin dukkan mutane su girmama\nni\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
}
|
||
] |