rachelua_ha_isa_tn_l3/50/05.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ubangiji Yahweh ya buɗe kunne na",
"body": "Ana ba da ikon taimaka wa bawansa ya ji kuma ya fahimta kamar Ubangiji ya buɗe kunnensa.\nAT: \"Ubangiji Yahweh ya bani ikon ji da kuma fahimtar sa\" (Duba: figs_metaphor"
},
{
"title": "ban zama mai tayarwa ba, ban kuma koma baya ba",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Rashin bin abin da Yahweh ya faɗa ana\nmaganarsa kamar tana juya mutum baya gare shi. Ana iya bayyana wannan a cikin kyawawan\nsharuɗɗa. AT: \"Na yi biyayya ga abin da ya fada\" (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Na bada bayana ga masu bugu na, kuncina kuma ga masu tuge mani gemu",
"body": "Ana barin mutane su doke shi su cire gemu ana magana ne kamar yana ba su baya da kunci.\nAT: \"Na bar mutane su doke ni a baya na kuma cire gemuna daga kumatuna\"\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "An ɓoye fuskata ba daga ayyukan ban kunya da tofa miyau ba",
"body": "Boye fuska yana nufin kare kai. AT: \"Ban kare kaina ba lokacin da suka yi min\nba'a kuma suka tofa mani yawu\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]