rachelua_ha_isa_tn_l3/38/07.txt

6 lines
204 B
Plaintext

[
{
"title": "matakan Ahaz",
"body": "Ana kiran waɗannan matakala ta wannan hanyar domin an gina su ne lokacin Ahaz yana sarki.\nKuna iya bayyana wannan bayanin a sarari. (Duba: figs_explicit)"
}
]