rachelua_ha_isa_tn_l3/33/07.txt

14 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "jakadun masu begen salama, suna kuka mai zafi",
"body": "Wannan yana nufin suna kuka saboda ba su yi nasarar yin sulhu ba. AT: \"jami'an\ndiflomasiyyar suna fatan zaman lafiya amma ba su yi nasara ba don haka suke kuka mai zafi\" (Duba: figs_explicit)\n"
},
{
"title": "An yasar da karabku; ba bu sauran matafiya",
"body": "Dukkanin jumlolin suna jaddada cewa babu matafiya akan manyan hanyoyi. Wadannan za a iya\nhade su kuma a bayyana su cikin tsari. AT: \"Mutane ba su yin tafiya a kan\nmanyan hanyoyi\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ana ta tada alƙawari, an wofintar da shaidu, kuma ba nuna bangirma ga ɗan adam",
"body": "Wannan nassi na iya nufin ishara ga yanayin lalacewar Israila, ko kuma tana iya nufin kasawar\nalummar ta kulla yarjejeniyoyin zaman lafiya da Asiriya. Ana iya bayyana wannan ta hanyar\naiki. AT: \"Mutane suna karya alkawarin da suka yi, mutane suna watsi da shaidar\nshaidu, kuma mutane ba sa girmama juna\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]