14 lines
751 B
Plaintext
14 lines
751 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Muhimin Bayani:",
|
||
"body": "Ishaya ya ci gaba da bayanin lokacin da sojojin Asiriya za su farma Isra’ila."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ubangiji zai yi aski da rezar da aka yi haya daga hayin Kogin Yuferitis - sarkin Asiriya",
|
||
"body": "Kalmar \"rezar\" kwatanci ne na sarkin Asiriya da rundunarsa, kuma Yahweh yana magana\nakan sarki kamar sarki ne mutum wanda zai yi aikin Yahweh sannan ya karɓi kuɗi daga wurin\nYahweh. AT: \"Ubangiji zai kirawo sarkin Asiriya daga hayin Kogin Yuferitis don\nya yi masa aiki ya aske ku\" (Duba:figs_metaphor)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "za a kuma share",
|
||
"body": "\"reza shima zai share.\" Idan yarenku yana buƙatar mutum ya zama batun \"zai ... shara,\" kuna\niya cewa, \"Ubangiji ma zai yi shara.\""
|
||
}
|
||
] |