18 lines
844 B
Plaintext
18 lines
844 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "A kwanakin Ahaz ɗan Yotam ɗan Uziya, sarkin Yahuda",
|
|
"body": "\"Lokacin da Ahaz ... yake sarkin Yahuda\" Wannan shi ne lokacin da abubuwan suka faru.\n(Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Rezin ... Feka ... Remaliya",
|
|
"body": "Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: translate_names)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Sai aka sanar da gidan Dauda",
|
|
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"gidan Dauda ya ji rahoton\" ko\n\"wani ya ba da rahoto ga gidan Dauda\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Sai ya tsorata, haka ma zuciyar mutanensa, kamar yadda itatuwan jeji ke kaɗawa a cikin iska",
|
|
"body": "Girgizar da zukatansu ke yi da wannan labarin an kwatanta su da yadda bishiyoyi ke girgiza\nlokacin da iska ta busa su. AT: \"Ahaz da mutanensa sun firgita ƙwarai\" (Duba: figs_simile)"
|
|
}
|
|
] |