rachelua_ha_isa_tn_l3/45/14.txt

6 lines
324 B
Plaintext

[
{
"title": "Za a kawo maku cinikayyar Masar da fataucin Itiyofiya tare da Sabiyawa, mutane masu doguwar siffa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutanen Masar, da Kush, da kuma\ndogayen mutanen Seba, za su kawo muku abin da suka samu da kuma kayan kasuwancinsu\"\n(Duba: figs_activepassive)"
}
]