rachelua_ha_isa_tn_l3/01/02.txt

22 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ishaya yayi magana da mutanen Yahuda ta hanyar waƙa. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ku saurara, ku sammai, ke duniya, ki kasa kunne",
"body": "Ko da yake an yi annabcin waɗannan don mutanen Yerusalem da Yahuda su ji, Ishaya ya san\nba za su saurara ba. Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) yana magana ne a cikin zagi, kamar dai \"sammai\" da \"ƙasa\" za su iya sauraron abin da Yahweh ya ce, ko 2) kalmomin\n\"sammai\" da \"ƙasa\" kalmomi ne masu raɗaɗi da rahama don duk mai rai a ko'ina. AT: \"ku da ke rayuwa a sama ... ku da ke rayuwa a duniya\" (Duba: figs_apostrophe da figs_personification da figs_merism)"
},
{
"title": "Yahweh",
"body": "Wannan sunan Allah ne wanda ya bayyana wa mutanensa a Tsohon Alƙawari. Duba translationWord shafi game da Yahweh game da yadda za a fassara wannan."
},
{
"title": "Na yi renon 'ya'ya na girmar da su",
"body": "Yahweh yana magana kamar maganarsa abinci ce kuma kamar Isra'ilawa yaransa ne. AT: \"Na kula da mutanen da ke zaune a Yahuza kamar yara na\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "amma Isra'ila ba ta sanni ba, Isra'ila ba ta fahimta ba",
"body": "Wannan yana iya nufin \"amma mutanen Isra'ila ba su san ni ba, ba su fahimci cewa ni ne wanda ke kula da su ba.\""
}
]