rachelua_ha_isa_tn_l3/44/23.txt

10 lines
583 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku raira, ku sammai, gama Yahweh ya yi wannan",
"body": "Anan Ishaya yayi magana akan bangarori daban-daban na halitta kamar su mutane kuma ya\numurce su da su yabi Yawheh. (Duba: figs_apostrophe da figs_personification)"
},
{
"title": "ku zurfafan duniya",
"body": "\"ku mafi ƙarancin sassan duniya.\" Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) cewa wannan yana nufin\nwurare masu zurfin gaske a ƙasa kamar kogwanni ko kankara kuma ya samar da haɗuwa tare\nda \"sammai\" a cikin jumlar da ta gabata ko 2) cewa wannan yana nufin wurin matattu. (Duba: figs_merism)"
}
]