rachelua_ha_isa_tn_l3/41/08.txt

10 lines
495 B
Plaintext

[
{
"title": "kai wanda na kawo ka daga maƙurar duniya",
"body": "Waɗannan layuka biyu suna da ma'ana ɗaya kuma suna jaddada cewa Yahweh yana dawo da\nIsra'ilawa zuwa ƙasarsu daga ƙasashe masu nisa. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Na zaɓe ka ban kuma ƙi ka ba",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Jumla na biyu a cikin maganganu marasa\nkyau abin da na farko ya faɗi a cikin kyakkyawar magana. (Duba: figs_parallelism da figs_litotes)"
}
]