rachelua_ha_isa_tn_l3/11/10.txt

14 lines
741 B
Plaintext

[
{
"title": "tushen Jesse",
"body": "Wannan yana nufin ɗan Yesse da na Sarki Dauda wanda zai zama sarki wanda aka ba da\nlabarinsa a cikin Ishaya 11: 1. AT: \"Sarkin zuriyar Jesse\" ko \"sarkin\nya fito ne daga Jesse\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zai tsaya a matsayin tuta ga mutane",
"body": "Tutar wata tuta ce da sarki zai daga ta a matsayin alama ga mutane su ganta su zo wurinsa.\nAT: \"zai zama alama ga mutane\" ko \"zai jawo hankalin mutane su zo wurinsa\"\n(Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Ubangiji zai sake sa hannunsa domin ya fanshi sauran mutanensa",
"body": "Hannu yana nuni ga ikon Allah. AT: \"Ubangiji zai sake yin amfani da ikonsa don\ndawo da ragowar mutanensa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]