rachelua_ha_isa_tn_l3/11/08.txt

18 lines
1020 B
Plaintext

[
{
"title": "Jariri zai yi wasa a bakin ramin maciji",
"body": "Ana iya bayyana a sarari cewa jaririn zai kasance cikin aminci saboda macijin ba zai sare shi\nba. AT: \"Yara za su yi wasa lafiya bisa ramin macijin\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kan tsaunina mai tsarki",
"body": "\"Tsattsarkan dutse\" shi ne Tsaunin Sihiyona, a Yerusalem. AT: \"akan duka tsaunin\ntsattsarkan Yahweh\""
},
{
"title": "gama duniya za ta cika da sanin Yahweh",
"body": "Kalmomin \"ilimin Yahweh\" yana wakiltar mutanen da suka san Yahweh. AT:\n\"duniya za ta cika da waɗanda suka san Yahweh\" ko \"waɗanda suka san Yahweh za su rufe\nduniya\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kamar yadda ruwaye suka rufe teku",
"body": "Ana amfani da wannan jimlar don nuna yadda duniya za ta cika da mutanen da suka san\nYahweh. Zai iya zama a bayyane cewa yana yin hakan idan kalmominta sun yi daidai da\nkalmomin a cikin jumlar da ta gabata. AT: \"kamar yadda tekuna ke cike da ruwa\"\n(Duba: figs_simile)"
}
]