10 lines
632 B
Plaintext
10 lines
632 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "kamar yadda harshen wuta ke lanƙwame kututture, kamar kuma yadda busasshiyar ciyawa ke shiga harshen wuta",
|
|
"body": "Waɗannan jimlolin suna nufin abu ɗaya dai-dai. Allah zai azabtar da mutanen da aka bayyana a\ncikin Ishaya 5: 18-23. AT: \"kamar yadda wuta ke cin ciyawa da\nciyawa\" (Duba: figs_parallelism da figs_simile)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "saiwarsu za ta mutu, kyansu kuma ya gushe kamar ƙura",
|
|
"body": "Ishaya yayi magana akan waɗannan mutane kamar suna shuka mai mutuwa. AT:\n\"za su mutu kamar shukar da tushenta ya ruɓe kuma furanninta ya bushe kuma iska ta busa\nshi\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |