rachelua_ha_isa_tn_l3/41/05.txt

14 lines
463 B
Plaintext

[
{
"title": "Tsibira",
"body": "Kuna iya fassara \"tsibirai\" kamar yadda kuka fassara \"yankunan bakin teku\" a cikin Ishaya 41:1."
},
{
"title": "ƙarshen duniya ",
"body": "Wuraren da suke nesa da duniya ana maganarsu kamar su ne wuraren da duniya ta kare. A\n\"wurare mafi nisa na duniya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Suna buga ƙusoshi masu ƙarfi domin kada su tuntsure",
"body": "Anan \"shi\" yana nufin gunkin da suka yi."
}
]