14 lines
938 B
Plaintext
14 lines
938 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "birnin bukukuwanmu",
|
|
"body": "Wannan yana nufin cewa suna da idin su da idin su a wannan garin. AT: \"garin da\nmuke da idodinmu\" ko \"garin da muke yin bukukuwanmu\" (Duba: figs_possession)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "rumfar da ba za a kawas ba",
|
|
"body": "Wannan yana magana ne akan Sihiyona amintacce kuma ya tabbata kamar ya kasance\namintaccen rumfar ne. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki kuma a rubuce azaman sabon\njumla. AT: \"zai kasance amintacce, kamar alfarwar da ba wanda zai taɓa cirewa\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yahweh cikin daraja zai kasance tare damu, a wuri mai manyan koguna da rafuffuka",
|
|
"body": "Wannan wani ɓangare ne na kwatancin da ya kwatanta Sihiyona da amintaccen rumfar Ana iya\nbayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wanda tasirinsa ba wanda zai taɓa cirewa\nkuma igiyarsa ba wanda zai taɓa fasawa\" (Duba: figs_inclusive da figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |