rachelua_ha_isa_tn_l3/46/03.txt

14 lines
561 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Ku saurareni",
"body": "Anan “ni” yana nufin Yahweh."
},
{
"title": "waɗanda nake ɗauke daku tun kafin a haifeku",
"body": "Yahweh yayi magana akan taimako da ceton Israilawa kamar yana ɗauke da su. Ana iya\nbayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wanda na ɗauka\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Har zuwa tsufanku Ni ne shi, kuma zan ɗaukeku har sai gashinku ya zama furfura",
"body": "Yahweh yayi maganar al'ummar Isra'ila sun tsufa sosai kamar sun tsufa tsohuwa. (Duba: figs_metaphor)"
}
]