rachelua_ha_isa_tn_l3/26/20.txt

14 lines
618 B
Plaintext

[
{
"title": "mutanena",
"body": "Anan “nawa” yana nufin Ishaya. Har ila yau, \"mutane\" yana nufin mutanen Isra'ila."
},
{
"title": "har sai hasalar ta wuce",
"body": "Fassara sunan lakabi \"fushin\" azaman sifa \"fushi\". AT: \"har sai Yahweh bai yi\nfushi da mu ba\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ƙasa za ta buɗe zubar da jinin da ta yi, ba zata ƙara ɓoye waɗanda ta kashe ba",
"body": "Yahweh yana bayyana duk kisan da aka yi a duniya don ya hukunta masu kisan kai ana\nmagana ne kamar dai ƙasa da kanta za ta bayyana duk wanda aka kashe. (Duba: figs_personification)"
}
]