rachelua_ha_isa_tn_l3/26/18.txt

14 lines
755 B
Plaintext

[
{
"title": "kamar mun haifi iska",
"body": "\"amma kamar dai iska kawai muka haifa\" ko \"kamar ba mu haifi komai ba.\" Wannan\nkamanceceniya ce da ke jaddada cewa wahalar mutane ba ta haifar da komai ba. AT: \"amma ba wani abin kirki da aka samu daga gare ta\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Ba mu kawo ceto ga duniya ba",
"body": "Anan “ƙasa” tana wakiltar mutanen da suke rayuwa a duniya. Ma'anar ba tabbatacciya ce,\namma kamar alama tana nufin cewa jama'ar Isra'ila' AT: Aa su iya ceton kansu ko wasu mutane ta\nhanyar kayar da abokan gabansu a yaƙi ba. (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "kuma mazaunan duniya ba su faɗi ba",
"body": "\"kuma ba mu sanya azzaluman mutanen duniya su faɗa cikin yaƙin ba\""
}
]