rachelua_ha_isa_tn_l3/26/10.txt

14 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari a nuna wa mai mugunta tagomashi, amma ba zai koyi adalci ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ko da Yahweh mai alheri ne ga\nmugaye, har yanzu ba su koyon yin abin da ke daidai\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "A cikin ƙasar masu tafiya dai-dai",
"body": "Anan \"ƙasa\" tana wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. AT: \"A ƙasar da\nmutane suke aikata abin da yake dai-dai\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "darajar Yahweh shi bai san ta ba",
"body": "Anan \"sani\" yana wakiltar fahimtar wani abu. AT: \"bai san cewa Yahweh mai\ngirma bane\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]