rachelua_ha_isa_tn_l3/03/24.txt

10 lines
627 B
Plaintext

[
{
"title": "Mazajenku za su fãɗi da takobi, jarumawanku kuma za su fãɗi a wurin yaƙi",
"body": "Faduwa tana wakiltar kashewa, kuma takobi yana wakiltar yaƙi. AT: \"Za a kashe\nmutanenku a yaƙi, kuma za a kashe mazanku a yaƙi\" ko \"Abokan gaba za su kashe sojojinku a\nyaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ƙofofin Yerusalem za su yi makoki da baƙinciki",
"body": "Anan ƙofofin birni suna wakiltar mutanen da suke zaune a wuraren taron jama'a kusa da ƙofar\ngarin. AT: \"Mutanen Yerusalem za su zauna a ƙofar gari suna kuka da baƙin ciki\"\n(Duba: figs_personification da figs_metonymy)"
}
]