rachelua_ha_isa_tn_l3/03/21.txt

14 lines
329 B
Plaintext

[
{
"title": "suturun bukukuwa",
"body": "doguwar, sakakkiyar tufafi dauke da kayan adon da aka sanya a kan sauran tufafin kowa ya\ngani"
},
{
"title": "alkyabbobi",
"body": "zane da aka sa a kan kafadu a wajen tufafin"
},
{
"title": "linin mai kyau",
"body": "kyalle mai taushi wadanda attajirai ke sakawa"
}
]